<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ina Tafiyar da Ubangiji LW426</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ina tafiya da Ubangiji
 Shina bishe ni ga duk hanyoyi
 Zama da shi ba kamar na mutum
 Murna, salama da kwanciyar rai.

[V2]
 KORUS
 Na fa son wannan zama da irin na duniya
 Da zaman nan na banza da yabon mutane
 Marmarina in gamshe shi kowane lokaci
 Muna tafiya bisa, bisa zuwa gidanmu.

[V3]
 2) Ga shi nan kusa, Mai taimakona
 Shina riƙe da hannuna dama
 Kullum fa shina ta ƙarfafata
 Lokacin murna ko na wahala.
 Korus

[V4]
 3) Har ya ɗauke ni, ya kai ni sama
 Ina tafiya da Ubangiji
 Murna ta cika, za ga fuskarsa
 Da duk annabawa da duk masu bi.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>426</hymn_number>
</song>